ZUCIYA TAGAJI DA JIRA 4

 ðŸ“– Sashe na 4: SaÆ™on da Bai Kai Wuri Ba


Muhammad ya ji nauyin zuciya yana karuwa kowane dare. Bai iya kallon Amina a ido. Ita kuwa Amina, tana jin shiru nashi yana da wuyar fassara.


Ranar Laraba da dare, Muhammad ya rubuta wasiÆ™a — ya fada komai: soyayyarsa da Hauwa, alÆ™awarin da ya karya, da abinda zuciyarsa ke yi masa yanzu.


Ya aika yaron makotansu da wasikar zuwa wajen Hauwa.


Amma yaron bai kai ba.


Mahaifiyar Hauwa ta kama takardar, ta karanta duk labarin, sannan ta kona ta a tukunya.


> “Zan fi so ‘yata ta mutu da mutunci fiye da ta auri dan da ya ci amana,” ta ce da haushi.




Hauwa bata san an aiko mata ba. Bata san an kona wasikar da zata iya canza rayuwarta ba.

To be continue......

Comments

Popular posts from this blog

Tears of love

The Letter I Was Never Meant to Read

Tears of love