ZUCIYA TAGAJI DA JIRA 3

 ðŸ“– Zuciyata Ta Gaji Da Jira


Sashe na 3: Jinin da Zuciya Ke Boyewa


Kwanci tashi, rana ta kwana. Hauwa ta fito daga asibiti da sakamakon hannunta, tana jujjuya shi cikin rawar hannuwa. Idonta ya cika da hawaye amma zuciyarta ta yi shiru — irin shirun da ke cike da magana.


> Positive.

Ciki ne.




Wannan jarabawa ce. Wata uwar masifa ce da zata iya rusa duk wata mutunci da ta bari.


Ta kulle sakamakon cikin littafin addu’a, ta adana shi a gefen gado. Sai kawai ta zauna ta ce:


> “Ya Allah, ka shiryar da zuciyata kafin duniya ta yanke hukunci.”




Amma duniya dai, bata jin addu’a kafin ta yanke hukunci.

To be continue.....


Comments

Popular posts from this blog

Tears of love

The Letter I Was Never Meant to Read

Tears of love